MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kungiyar matasa masu tuntuba ta arewacin Najeriya (AYCF) ta gargadi Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredelu “bisa iron yadda a kwanan nan aka rika gallazawa yan Arewa a Jihar”. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar da ke dauke da sa hannun shugaban kungiyar na …
Read More »MUN AMINCE DA SALIU MUSTAPHA YA ZAMA SHUGABAN APC – KUNGIYOYIN AREWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BABBAN TARON APC NA KASA: KUNGIYOYIN AREWA NA GOYON BAYAN SALIU MUSTAPHA, SUN BAYYANA SHI A MATSAYIN MATASHI MAI AKIDA IRIN TA BUHARI. Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu daga arewacin tarayyar Najeriya masu dangantaka da jam’iyyar APC sun bayyana goyon bayansu ga Malam Saliu Mustapha da ya …
Read More »KUNGIYAR KWADAGO TA GARGADI GWAMNATIN JIHAR KADUNA KAN TSOMA BAKI A HARKOKIN TA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna ta bayyana matukar rashin jin dadin ta a kan yadda Gwamnatin Jihar ke kokarin yin katsalandan a cikin harkokinsu. Kungiyar ta bayyana hakan ne a lokacin da shugaban kungiyar na Jihar Kaduna kwamared Ayuba Magaji Suleiman ke yi wa …
Read More »MUNA SON GWAMNATI TA KARE MARTABA DA MUTUNCIN AREWA – GAMAYYAR MASU YUNKURI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An yi kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya da ta kokarta wajen kula da kare martaba da mutuncin kafafen yada labarai da suke a yankin arewacin Najeriya. Wannan kiran ya fito ne daga gangamin gamayyar masu yunkurin kula da kare martaba da mutuncin yankin arewacin Najeriya masu suna …
Read More »KUNGIYAR MATA TA WOPIN TA YI KIRA GA GWAMNATI,KUNGIYOYI GAME DA ZAMAN LAFIYA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI KUNGIYAR Mata masu fadakarwa a samu zaman lafiya a kowane irin mataki mai suna “Women for peace in Nigeria” ta yi kira ga Gwamnati, da daukacin kungiyoyi da su kara zage damtse domin tabbatar da zaman lafiya a dukkan sako da lungun kasar baki daya. Shugabar kungiyar …
Read More »KUNGIYAR KWADAGO RESHEN JIHAR KADUNA TA DAKATAR DA YAJIN AIKI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa karkashin jagorancin Kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ta bayyana cewa a kokarin ta na ganin ta tabbatar da yin biyayya ga uwar kungiyar ta kasa da ta Dakatar da batun yajin aiki da suka shirya gudanarwa a ranar Alhamis mai zuwa. Ayuba Magaji …
Read More »Kungiyar Noman Zamani Za Ta Horas Da Mutane 1,300 Su Samar Da Kaji Miliyan 125 Kowace Shekara
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kungiyar Noman zamani ta kasa ta bayar da tabbacin cewa za su samar da ingantaccen tsarin da zai bayar da damar samar da Kaji a kowace Shekara guda miliyan 125 a duk fadin Najeriya da Jihar Bauchi da ke arewacin tarayyar Najeriya. Da yake gabatar da jawabinsa …
Read More »AN DAKATAR DA YQJIN AIKIN DIREBOBIN BABURA MASU KAFA UKU A KANO
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BAYANAN da muke samu daga Jihar Kano na cewa yayan kungiyar Direbobin da ke sana’ar tukin Babura masu kafa uku da ake kira Keke Nafef sun Dakatar da yajin aikin da suka fara tun ranar Litinin da ta gabata. Rahotannin da muke samu daga Jihar Kano na …
Read More »Manoma Miliyan 15 Za Su Amfana Da Shirin Noman Zamani – Aliyu Waziri
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Noman zamani ta kasa (NAMCS) Honarabul Aliyu Muhammad Waziri ya bayyana cewa a kalla mutane miliyan Goma Sha Biyar ne za su amfana da shirinsu na Noman zamani a duk fadin Nijeriya. Shigaba Aliyu Waziri ya bayyana hakan ne lokacin da yake bayani ga manema …
Read More »Muna Kira Ga Gwamnati Da Mawadata Su Taimaka A Samu Saukin Sufuri – Aliyu Tanimu Zariya
Mustapha Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnati da kuma mawadata a Jihar Kaduna da su taimaka domin a samu saukin matsalar sufurin da ake fuskanta a Jihar. Shugaban kungiyar direbobi ta kasa NURTW reshen Jihar Kaduna Alhaji Aliyu Tanimu Zariya ne ya yi wannan kiran lokacin da yake ganawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa