Home / Siyasa / Fatán Mu Shi Ne Nasarar Atiku Abubakar Ya Zama Shugaba Kasa A 2027. – A’isha Al Hassan

Fatán Mu Shi Ne Nasarar Atiku Abubakar Ya Zama Shugaba Kasa A 2027. – A’isha Al Hassan

Daga Imrana Abdullahi
A’isha Al Hassan shugabar Mata a kungiyar Alhaji Atiku Global Concept and Mobilization ta kasa ta bayyana cewa duk da cewa Mata Sun Fi Shan Wahala a cikin jerin al’umma babban fata dai shi ne Alhaji Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a shekarar 2027 mai zuwa
Shugabar Mata a tafiyar kungiyar Alhaji Atiku Abubakar Global Concept and Mobilization, A’isha Al Hassan, daga Kaduna cewa ta yi duk da halin da ake ciki a duk fadin Najeriya ya dace jama’a maza da mata su farka domin kawar da jam’iyyar APC a kan karamar mulkin Najeriya a zabi Atiku Abubakar ya tausaya wa jama’a.
Ta bayyana hakan ne a lokacin da take gabatar da jawabi a wajen taron kungiyar a Kaduna lokacin da wadansu ya’yan wasu kungiyoyi daga Unguwar Shanu karamar hukumar Kafuna ta arewa da Unguwar Rigasa da Unguwar Dan Mani a karamar hukumar Igabi duk a cikin jihar Kaduna.
Mun kudiri aniyar lallai cikin ikon Allah sai mun canza domin yaya da jikokin ku su samu nasarar da ya dace kowa ya ji dadin rayuwa.
“Hakika muna karbar uzurin maza sakamakon halin da ake ciki a kasar nan.
Mama G kenan a lokacin da take gabatar da jawabi a wajen taron Atiku kawai a Kaduna
Da take gabatar da jawabi Madam Mama G, ta yi kira ga daukacin al’umma
Duk da Ni yar kabilar Igbo ce to lallai idan Obi ya hau akwai matsala.
Ta yi kira ga mata da su tashi tsaye ba tare da jin tsoro ko ganin wani dalili

About andiya

Check Also

Ana Yi Jam’iyyar APC Saboda Kabir Masari – Ai’sha Mashi

Daga Wakilin mu a arewacin Najeriya Wata yar Gwagwarmayar Siyasa daga jihar Katsina a Arewacin …

Leave a Reply

Your email address will not be published.