Daga Imrana Abdullahi An bayyana tafiyar Alhaji Atiku Global Concept Mobilization, 2027 da cewa wani al’amari ne tamkar Jihadi mutane ke yi wa kansu domin samun nasara. Bayanin hakan ya zo ne lokacin da ya’yan Kungiyar Unguwar Bada rawa Bakin Boda da ke cikin garin Kaduna suka kai wa shugaban …
Read More »An Nada Shugaban Kungiyar Kwadago Na Kaduna Marafan Badarawa
Sakamakon kokari da aiki tukuru ga al’ummar Jihar Kaduna da arewacin Najeriya yasa mai girma Sarkin Badarawa Alhaji Amadu Dahiru,da ke cikin garin Kaduna ya nada shugaban Kungiyar Kwadago na Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman a matsayin Sardaunan Badarawa Kaduna. Kwamared Ayuba Magaji Suleiman dai haifaffen unguwar Badarawa …
Read More »Sardaunan Badarawa Ya Kaddamar Da Littafin Jam’iyyar Matan Arewa Da Naira Dubu Dari Bakwai (700,000)
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Usman Ibrahim Sardaunan Badarawa, Santurakin Hausa kuma Garkuwan Matasan Najeriya, a kokarinsa na ganin ya taimakawa kungiyoyin da suke gudanar da ayyuka domin ci gaban al’umma musamman marasa galihu ya kaddamar da littafin Jam’iyyar matan Arewa reshen Jihar Kaduna da tsabar kudi naira dubu dari Bakwai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa