KDSG condemns bandits’ attack on worshippers in Chikun LGA – Condoles church over killing of worshipper – Bandits kill six in Birnin Gwari LGA – One killed in Kachia LGA – Seven-year-old killed in Igabi LGA The Kaduna State Government has condemned in the strongest terms the …
Read More »Yan bindiga Sun Watsa Garuruwa Sama Da 30 A Kasar Birnin – Sarkin Birnin Gwari
Yan bindiga Sun Watsa Garuruwa Sama Da 30 A Kasar Birnin – Sarkin Birnin Gwari Mustapha Imrana Abdullahi Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II ya bayyana irin yadda wadansu garuruwa a karkashin Masarautarsa da suka kai sama da Talatin (30) a halin yanzu ba kowa …
Read More »Shekaru Sama Da Ashirin Babu Wani Abu Na Ci Gaba A Kasar Birnin Gwari – Mai Gwari II
Shekaru Sama Da Ashirin Babu Wani Abu Na Ci Gaba A Kasar Birnin Gwari – Mai Gwari II Mustapha Imrana Abdullahi Mai Martaba Sarkin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari na II ya bayyana cewa shekaru sama da Ashirin da suka gabata babu wani ci gaban da yankin su …
Read More »An Sace Yan Makarantar Firamare Da Malamansu A Birnin Gwari
An Sace Yan Makarantar Firamare Da Malamansu A Birnin Gwari Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa ta sake samun rahoton sace Yan Makaranta tare da Malamansu a karamar hukumar Birnin Gwari da ke Jihar kaduna. Kamar dai yadda Gwamnatin ta fitar da wani bayanin cewa ta samu …
Read More »SANATA UBA SANI YA YI TIR DA KISAN MUTANE 19 A BIRNIN GWARI DA KAJURU
SANATA UBA SANI YA YI TIR DA KISAN MUTANE 19 A BIRNIN GWARI DA KAJURU Nasiru DanBatta Sanatan da ke wakiltar Kaduna Ta tsakiya a Majalisar Dattawan Nijeriya Sanata Uba Sani ya yi tir da harin da ‘yan bindiga suka kai kauyukan Kananan hukumomin Birnin Gwari da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa