…..Zan Mayar Da Jama’a Su Zama Masu Kudi Daga Imrana Abdullahi Sabon ministan gidaje da raya karkara na tarayyar Najeriya Dokta Muttaqha Rabe Darma ya bayyana cewa babban burinsa shi ne ya taimakawa al’ummar kasa jama’a su fita daga cikin kunci da duk …
Read More »Minista Muttaqha Rabe Darma Ya Kai Ziyarar Aiki Legas
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da yake na ganin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ta cika alkawarin da ta yi na samar da gidaje masu kyau ga al’ummar kasar injiniya Dokta Muttaqha Rabe Darma ministan ma’aikatar da ke kula da harkokin gina gidaje da raya birane ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa