…Maganganun Adams Oshiomhole ba su dace ba .Daga Imrana Abdullahi. Injiniya Farfesa Kailani Muhammad ya bayyana cewa suna yi wa Allah godiya game da batun murnar ranar Dimokuraɗiyya da ake yi na shekarar bana kasancewar Allah ya raya mu har mun ga wannan lokacin da muke ciki a yanzu. Farfesa …
Read More »Gwamnoni Ne Suka Kashe Dimokuradiyya A Najeriya – Gahali Na ‘ Abba
Imrana Abdullahi Tsohon shugaban majalisar wakilai ta tarayya Alhaji Ghali Umar Na’Abba, ya bayyana Gwamnoni a tarayyar Najeriya a matsayin wadanda suka kashe tsari da tanaje – tanajen Dimokuradiyya a Najeriya. Alhaji Umar Na’Abba, ya ce sakamakon son zuciyar da Gwamnonin ke nuna wa ne ya sa babu wata Dimokuradiyya …
Read More »Gwamnonin PDP Za Su Hada Hannu Da Al’ummar Duniya Domin Inganta Dimokuradiyya
Imrana Abdullahi A kokarin ganin an kara inganta harkokin Dimokuradiyya a Nijeriya Gwamnonin Jam’iyyar PDP na kokarin hada Gwiwa da al’ummar duniya domin ganin kwalliya da cimma kudin sabulu Tuni dai Gwamnonin jam’iyyar PDP ta karkashin shugaban kungiyar ta su Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal suka fara tattaunawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa