…Yan Kungiyar Northern Comrades Movement Sin Koka Game Da Kashe Kashen Al’umma Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Northern Comrades Movement da ke tarayyar Najeriya, (NCMN) karkashin jagorancin Malam Jabir Ibrahim Yaro da ake kira da Mallam Jabir, sun koka a game da irin yadda ake kashe al’umma a yankin Arewacin kasar. …
Read More »Kungiyar Matasan Arewa Sun Karrama Alkali Ibrahim Buba Da “Majidadin Matasan Arewa”
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar matasan arewacin Najeriya karkashin jagorancin Arewa Youth For Liberty (AYFL) sun bayyana Nagarta, aiki tukuru da son jama’a tare da kokarin rikon gaskiya da yin adalci a matsayin abin da ya ja hankalinsu wajen tunanin bayar da karramawa ga tsohon Alkali mai ritaya Honarabul Ibrahim Buba, …
Read More »Tsaro: Matasan Arewa Na Goyon Bayan Matakan Da Gwamna Matawalle Ya Dauka
Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan arewacin Nijeriya da ke fafutukar samar da zaman lafiya da kuma hadin kan siyasa (NOYPO) sun bayyana cikakken hadin kai da goyon bayansu ga Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle game da irin matakan da ya dauka a kan harkokin tsaro a Jihar. Sakataren kungiyar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa