Daga Wakilin mu a arewacin Najeriya Wata yar Gwagwarmayar Siyasa daga jihar Katsina a Arewacin Tarayyar Najeriya A’isha Nashi, ta bayyana cewaDalilin Alhaji Ibrahim Kabir Masari Ake Yin Jam’iyyar APC A Jihar Katsina Ibrahim Masari dai shi ne Mai ba shugaban kasa shawara kar harkokin siyasa. Sai kuma mutumin da …
Read More »An Yi Taron Tunawa Da Hassan Usman Katsina Karo Na Uku A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi . Wadansu daga cikin manyan yan Najeriya daga arewacin kasar da kuma wadanda suka yi aiki tare da marigayi Janar Hassan Usman da Kungiyoyi masu kishin Arewa sun shirya babban taron tunawa da marigayi Janar Hassan Usman Katsina, Ciroman Katsina, karo na Uku a Kaduna. A …
Read More »
THESHIELD Garkuwa