Home / Siyasa / Ana Yi Jam’iyyar APC Saboda Kabir Masari – Ai’sha Mashi

Ana Yi Jam’iyyar APC Saboda Kabir Masari – Ai’sha Mashi

Daga Wakilin mu a arewacin Najeriya
Wata yar Gwagwarmayar Siyasa daga jihar Katsina a Arewacin Tarayyar Najeriya A’isha Nashi, ta bayyana cewaDalilin Alhaji Ibrahim Kabir  Masari Ake Yin Jam’iyyar APC A Jihar Katsina
Ibrahim Masari dai shi ne Mai ba shugaban kasa shawara kar harkokin siyasa.
Sai kuma mutumin da ake ganin wanda ya fi kusa da Ibrahim Kabir Masari wanda ya kasance ministan gidaje da bunkasa birane Injiniya Muttaqha Rabe Darma da shi ma ke kokarin dawainiya da jama’a a koda yaushe ba tare da gaji yawa ba.

About andiya

Check Also

Tafiyar Atiku Abubakar Nijeriya Na Neman Mafita Ne – Suleiman Shinkafi, shugaban kungiyar Alhaji Atiku Global Concept and Mobilization

…..Atiku Ne Mafita A Najeriya, inji kungiyar AAGCM Daga Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Alhaji Atiku …

Leave a Reply

Your email address will not be published.