Gwamnatin Jihar Zamfara ta yaba wa Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Alhaji Isma’il Abba Yusuf, bisa nasarar da aka samu wajen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 cikin tsari da nasara. Wata tawaga daga gwamnatin jihar, ƙarƙashin jagorancin Manajan Daraktan Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na …
Read More »NAHCON INAUGURATES ASSESMENT AND AWARD COMMITTEE.
The National Hajj. Commission of Nigeria (NAHCON) today inaugurated the assessment and award committee for the evaluation of this year’s hajj operation. The committee, which consisted of former Executive Secretaries of State Pilgrim Welfare boards, is headed by Mallam Suleiman Usman, a former Director of Planning, Research, Statistics, …
Read More »Hukumar Aikin Hajjin Nijeriya Ta Karyata Batun Kujeru Dubu 50
Hukumar Aikin Hajjin Nijeriya Ta Karyata Batun Kujeru Dubu 50 Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda hukumar aikin Hajjin tarayyar Nijeriya ta fitar da wata sanarwa cewa wata sanarwar da ake ta tallatawa a kafar yada zumunta ta zamani ta “Instagram” da kuma kamar yadda sanarwar ta bayyana mai yuwuwa ana …
Read More »
THESHIELD Garkuwa