Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa jami’an tsaro bisa ƙoƙarin da suke yi da jajircewarsu wajen yaƙi da ayyukan ’yan bindiga a jihar. Yabon na gwamnan ya biyo bayan nasarar da Sashen Daƙile Ayyukan Ta’addanci da Rikice-rikice, wato Violence Crime Response Unit – VCRU, na Rundunar ’Yan …
Read More »Na Amince Da Dakatar Da Sarkin Zurmi – Gwamnan Zamfara
Imrana Abdullahi Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! A cikin wata takardar sanarwa mai dauke da sa hannun Kabiru Balarabe, mai rikon mukamin sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Mohammad Matawallen Maradun, MON (Shatiman Sakkwato, Barden Hausa) tuni ya amince da Dakatar da Sarkin Zurmi Alhaji Atiku …
Read More »
THESHIELD Garkuwa