…..Baffa Babba Dan Agundi ya bayar da yakin zamani a Kaduna Daga Imran a Abdullahi Sakamakon irin yadda Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Uba Sani ke tafiyar da jagoranci domin inganta rayuwar al’umma hakan ya sa ba tare da shakka ko wata tantama ba a shekarar 2027 …
Read More »Gwamnan Zamfara Ya Kaddamar Da Rabon Tirelolin Takin Zamani 135 Ga Manoman Jihar
A wani gagarumin yunƙuri na bunƙasa ayyukan noma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tireloli 135 na takin zamani ga manoma a faɗin ƙananan hukumomin jihar 14. An ƙaddamar da rabon takin ne a ranar Talata a Ma’aikatar Noma ta jihar Zamfara, inda aka ajiye takin. A …
Read More »Zulum Ya Bayar Da Taraktoci 312 Zuwa Ga Mazabu 312, Ya Kaddamar Da Tallafin Taki
… Ya bi Shettima a kan tarakta 1000 Daga Imrana Abdullahi Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Talata ya amince da bayar da tararaktoci 312 domin rabawa ga kungiyoyin manoma a kowace Mazabu 312 da ke fadin kananan hukumomin jihar Borno 27. An ba da taraktocin ne a matsayin aro …
Read More »Hajiya Ramatu Usman Funtuwa Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tsaro A Yankunan Karkara
Abdullahi Sheme An yi Kira ga Gwamnatin tarayya da ta samar da ingantaccen tsaro a yankunan karkara domin inganta noma a kasar nan Wannan kiran ya fito ne daga bakin Wata Babbar Manomiya Hajiya Ramatu Usman Funtuwa a lokacin da take raba ragowar takin zamani tirela …
Read More »
THESHIELD Garkuwa