Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana aniyarsa ta dawo da masana’antar yadi da kuma bunƙasa noman auduga a jihar, bayan ziyarar da ya kai Yankin Masana’antu na Glo-Djigbe (GDIZ) da ke Jamhuriyar Benin tare da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, da wasu gwamnoni. Da yake jawabi bayan zagayen …
Read More »
THESHIELD Garkuwa