Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa kafa rundunar ‘yan sandan jihohi zai taimaka matuƙa wajen magance matsalar rashin tsaro a Nijeriya, domin hakan zai bai wa gwamnoni cikakken iko da ya dace da su matsayin su na manyan jagororin harkar tsaron jihohin su. Gwamnan ya bayyana hakan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa