Home / News / Yan Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Sun Tsige Shugaba Da Mataimakinsa

Yan Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Sun Tsige Shugaba Da Mataimakinsa

Mustapha Imrana Abdullahi
Biyo bayan tafasar da al’amuran siyasa suka yi a majalisar dokokin Jihar Kebbi da ke arewacin tarayyar Najeriya yasa a halin yanzu yan majalisar suka yanke shawarar zaben wani shugaban majalisar da mataimakinsa.
Wanda yan majalisar suka zaba sun hada da Honarabul Mohammed Abubakar Lolo da Muhammad Usman Ankwai matsayin sababbin shugaban majalisa da mataimakinsa.

About andiya

Check Also

SUSPENSION OF THE 66TH NATIONAL INDEPENDENCE DAY CELEBRATION

This is to inform the general public that the Kaduna State Government has suspended the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.