Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da karɓar lambar yabo da jaridar Blueprint ta ba shi ta shekarar 2025 kan ƙwarewar gudanar da dukiyar gwamnati da tabbatar da gaskiya da riƙon amana. Gwamnan ya bayyana kyautar a matsayin ƙarin ƙwarin gwiwa ga gwamnatinsa wajen ci gaba da aiwatar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa