Home / 2026 / August / 21

Daily Archives: August 21, 2026

An Yaba Wa Gwamnan Jihar Kaduna Bisa Inganta Ilimi A Jihar

  Daga Imrana Abdullahi Mista Jonathan Danbaki shugaban kungiyar shugabannin makarantun Sakandare ta Kasa reshen Jihar Kaduna ( ANCOPSS) ya yabawa Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani bisa irin yadda yake kokarin yin gyara da inganta harkokin makarantun Sakandare a Jihar. Jonathan Danbaki ya bayyana hakan ne a lokacin da …

Read More »