The Government of Tanzania has reaffirmed its commitment to deepening economic cooperation with Dangote Group, expressing strong interest in attracting new investments in fertiliser production, energy and industrial infrastructure to support the country’s long-term development agenda. Minister of State in the President’s Office responsible for Planning and Investment, Hon. Prof. …
Read More »Daily Archives: August 9, 2026
Gwamnan Zamfara Na Cikin Tawagar Da Za Ta Wakilci Nijeriya A Taron Zuba Jari Na Kanada-Afirka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, tare da wasu gwamnoni da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa za su wakilci Nijeriya a taron ƙoli na Kanada-Afirka kan hanyoyin zamani na tattalin arziki da za a gudanar a Toronto. Taron zuba jari na farko na irin sa zai gudana ne daga ranar …
Read More »Mustapha Inuwa Ya Koma APC A Katsina
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga cikin garin Katsina na bayanin cewa tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma ɗan takarar Gwamnan Jihar a karkashin jam’iyyar ADC Alhaji Dokta Mustapha Muhammad Inuwa ya fice daga ADC ya koma APC inda zai yi wa Gwamnan Katsina Dikko Umar Radda …
Read More »CIKA SHEKARA 58: Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa, Mutum Ne Mai Son Ci Gaba -Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Bayanin hakan ya fito ne daga Sulaiman Bala Idris Mai Magana da Yawun Gwamnan Jihar Zamfara a cikin wata takardar da aka raba wa manema labarai, a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa