Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Kanin Gwamnan Jihar Kaduna Mukhtar Lawal Isma’il Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Kanin Gwamnan Jihar Kaduna Mukhtar Lawal Isma’il Rasuwa

 

Daga Imrana Abdullahi
Bayanin da muke samu daga Jihar Kaduna na bayanin cewa Allah ya yi wa Ƙanin Gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani Alh Mukhtar Lawal Isma’il Rasuwa Sanadiyyar Haɗarin Mota Daga Zaria Zuwa Kaduna.
Kafin rasuwarsa dai mutum ne mai ilimin Sani da hada Magunguna na Bature da ake cewa (pharmacy)

Za a yi Jana’iza gobe da safe da Karfe 10.30 a Ogbadu Road Malali KadunaAllah Ya Gafarta Masa ya albarkaci abin da ya bari.

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.