Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin.
Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.