Home / News / Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben APC A Bakori

Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben APC A Bakori

Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben
 Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Dakta Ibrahim Aminu Kurami ne wanda ya lashe zaben fidda Gwanin jam’iyyar APC domin zaben cike gurbin dan majalisar Jiha mai wakiltar karamar hukumar Bakori, biyo bayan rasa rasuwar da dan majalisa mai wakiltar jama’ar Bakori baki daya ya yi.

About andiya

Check Also

SUSPENSION OF THE 66TH NATIONAL INDEPENDENCE DAY CELEBRATION

This is to inform the general public that the Kaduna State Government has suspended the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.