Home / Garkuwa / Kotu Ta Yanke Hukunci Ka Sarkin Zazzau

Kotu Ta Yanke Hukunci Ka Sarkin Zazzau

Kotu Ta Yanke Hukunci Ka Sarkin Zazzau
Mustapha Imrana Abdullahi
Babbar kotun Jihar Kaduna da ke a Unguwar Dogarawa Sabon garin Zariya ta yanke hukuncin cewa Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli ne Sarkin Zazzau na sha Tara (19).
Alkalin kotun mai shari’a Kabir Dabo, ya yanke hukuncin cewa za a iya Rantsar da shi a ranar Litinin 9 ga watan Nuwamba, wanda Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- rufa’i, zai iya yi.
Shi dai wannan hukuncin ya biyo bayan karar da Iyan Zazzau, Bashar Aminu Aminu shigar yana kalubalantar nadin sabon Sarkin na Zazzau.

About andiya

Check Also

Dangote Refinery Refutes False Claims on PMS Export and Re-importation

    The Management of Dangote Petroleum Refinery and Petrochemicals has noted with concern the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.