Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Azare Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Azare Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Ali Kwara Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa Allah ya yi wa fitaccen mafaraucin nan da ke kama yan fashi da makami Alhaji Ali Kwara rasuwa.
Alhaji Lamara Garba Azare wanda ya bayyana cewa sun yi makarantar sakandare tare da marigayin a shekarar 1983 a makarantar GSS Gamawa, hakika ya san cewa Ali Kwara Azare ya Riga su kammala makaranta  shekara daya amma abin da koda yaushe yake tunawa shi ne suna tafiya farauta tare da marigayin a kowane sati wato ranar Asabar tun daga lokacin Sallar Asuba sai sun kai Yamma sannan su dawo.
Zamu kawo maku karin bayani nan gaba..

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.