Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa

 Imrana Abdullahi

Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu.

Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita a yau ranar Laraba.

Sai dai ko a cikin sanarwar da ya rubuta bai bayyana dalilin rasuwar ba.

Allah ya gafarta masa yasa Aljannah makoma.

Zamu kawo maku karin bayani nan gaba.

Ga dai sanarwar da ya rubuta a cikin harshen Turanci,, kamar haka.

Announcing his death Sani tweeted:

“Alhaji Balarabe Musa has died. May Allah forgives his souls and grant him Aljanna firdausi.Amin”.

 

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.