Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa

Bayanan da muke samu daga tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban kamfanin NNPC Dakta Mai Kanti Baru rasuwa.
Alhaji Dakta Mai Kanti Baru kafin rasuwarsa shi ne shugaban hukumar NNPC da ya sauka kwanan nan
A lokacin da yake aiki shugaba ne da ya iya aikin harkokin mulki da na Injiniya.
Ya sauka ne daga shugabancin NNPC aka ba mai ci a yanzu Mele Kyari.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.