Home / Labarai / Allah Ya Yi Wa Sarkin Sudan Na Kontagora Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Sarkin Sudan Na Kontagora Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga garin Kontagora na cewa Allah ya yi wa Sarkin Kontagora Alhaji Sa’idu Na – Maska rasuwa
Kamar dai yadda zaku iya gani a wannan labarin hoton marigayin ne.
Da haka muke addu’ar Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.