Home / Labarai / An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

 

Daga Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga wajen mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar daga fadada da ke garin Sakkwato na cewa an ga watan Azumin Ramadana a yau Lahadi  don haka gibe gibe litinin za a tashi da Azumi kenan.
Bayanan da muka tattaro na cewa mai alfarma Sarkin musulmi ya sanar da hakan ne da farko a shafin twitter da aka bayar da sanarwar cewa za a yi sanarwar ganin watan kamar yadda aka saba a kafafen yada labarai na rediyo da Talbijin.
Masha Allahu Allah ya taimaka mana ayi Azumi lafiya cikin walwala da jin dadi.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.