Home / Labarai / AN NADA SABON HAKIMIN BAKORI A JIHAR KATSINA

AN NADA SABON HAKIMIN BAKORI A JIHAR KATSINA

…Alhaji Garba Tukur Idris Nadabo Ne Sabon Makaman Bakori

Bayanan da muka samu na cewa Mai martaba Sarkin Katsina ya nada Alhaji Garba Tukur Nadabo matsayin sabon makaman Katsina Hakimin Bakori da ke Jihar Katsina domin ya maye gurbin wanda aka sauke a kwanan baya.
Bayanan da muka samu sun fito ne daga Ibrahim Bindawa Sarkin Labaran Sarkin Katsina.
GADAI YADDA SANARWAR TA KASANCE

SANARWA. SANARWA. SANARWA

Maimartaba sarkin katsina Alh Dr Abdulmuminu kabir usman ya tabbatar ma (ALH. GARBA TUKUR IDRIS) da sarautar (MAKAMAN KATSINA) Hakimin Gundumar Bakori.Allah yasa alkhairi.
Sanarwa daga maigirma sarkin labaran katsina Alh Ibrahim Bindawa Jami’in yada labarai a masarautar Katsina (P.R.O katsina Emerate councile).

 

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.