Home / andiya (page 27)

andiya

SULE LAMIDO – JAGORA NA GASKIYA DA AKE JIRA

  “Sule Lamido mutum ne mai muhimmanci a sabon tsarin gina Najeriya,” in ji Fasto Nnamdi Orji na God’s Glorious Time Redemption Ministry da ke Abuja.     Fasto Orji ya bayyana wannan a makon nan yayin tattaunawa da wasu mambobin coci kan abin da Allah ya nuna masa a …

Read More »

An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ta sanar da ganin watan Azumin Ramadana na wannan shekarar. Sanarwar ta fito ne daga Wazirin Sakkwato Farfesa Sambo Wali Janaidu, inda sanarwar ta ce an ga watan a sassa daban daban a wadansu wurare a Najeriya. Saboda haka da …

Read More »