Mustapha Imrana Abdullahi CIBIYAR kula da cututtuka ta kasa (NCDC) a ranar Alhamis ta bayyana cewa dukkan wadanda suka kammala yi wa Gwajin cutar Korona babu wanda ke dauke da cutar. Cibiyar ta tabbatar da cewa dukkan mutane 31 da ake zargin sun kamu da cutar Korona birus babu wani …
Read More »Corona Virus : Senator Wamakko urges Nigerians to pray fervently, heed directives
Press Release As the Corona Virus Pandemic rages globally, Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, representing Sokoto North Senatorial Disttrict , has urged Nigerians to pray fervently for urgent divine solutions . Senator Wamakko, who is also the Chairman, Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption, spoke …
Read More »Kungiyar NUJ Reshen Arewacin Nijeriya Ta Dage Taron Da Ta Shirya
Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida reshen arewacin Nijeriya ta Yamma ta bayar da sanarwar dage wani babban taron tattaunawar da ta shirya yi a dakin taro na gidan Tunawa da Sardauna da ake kira gidan Arewa cikin garin kaduna. Tun da farko dai kungiyar reshen Arewa ta Yamma Yamma shirya …
Read More »Mutane dubu dari biyu suka kamu da cutar Korona, Dubu 8 Sun Mutu A Duniya – WHO
Hukumar kula da lafiya ta majalisar dinkin duniya (WHO) ta bayyana cewa a kalla mutane dubu 200,000 aka kawo rahoto a hukumar sun kamu da cutar Coronavirus (covid- 19) sun kuma tabbatar da mutane dubu Takwas ne suka rasa rayukan sanadiyyar cutar . Dakta Tedros Adhanom Ghebreyesus, Darakta Janar na …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Bayar Da Umarnin Rufe Makarantu Na Kwanaki 30
Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sakkwato ya bayar da umarnin rufe makarantu baki daya har na tsawon kwanaki Talatin Batun rufe makarantun zai fara ne daga ranar Litinin mai zuwa 23 ha watan Maris, 2020. Daukar wannan mataki dai ya samo asali ne daga irin taron da …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Karyata Batun Nadin Korede Mai Taimaka Masa
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya Karyata batun nadin Maryam Aliyu Obaje da ake wa lakabi da Korede inda ya bayyana lamarin bayanin nadin a matsayin karya kawai. Tambuwal ya ci gaba da cewa shi babu wani batun nadin mai taimaka masa na musamman a …
Read More »Kebbi Takes Measures Against Corona Virus
PRESS RELEASE The Kebbi State Government says it has taken adequate measures to guard against Corona Virus in the state. This was made known to newsmen at a press conference Thursday 19/3/2020 in Birnin Kebbi by Commissioner of Health, Hon. Jafar Muhammad on prepairedness and response of Kebbi State Government …
Read More »Da dumi Duminsa: An Tabbatar Wanda Ake Zargi Da Cutar Coronavirus A Katsina Bashi Dauke Da Cutar
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa mutumin da ake zargi da yana dauke da cutar Daukewar Lumfashi da ake kira Corona virus ko Covid 19. Kwamishinan kula da harkokin lafiya na Jihar Katsina Injiniya Nuhu Yakubu Danja ne ya tabbatar wa da kafar yada …
Read More »Gwamnan Bauchi Da Dangote Sun Tattauna Batutuwan Zuba Jari Da Tattalin Arziki
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammed da sanannen Attajiri Alhaji Aliko Dan gote sun tattauna kan batutuwan zuba jari da inganta harkokin lafiya a Jihar Bauchi. An dai samu damar wannan tattaunawar ne a lokacin wata ziyara wadda ta samu nasara da Gwamnan Bauchi ya kai Ofishin sanannen …
Read More »Gov Masari Visits World Bank Office In Abuja
Governor Aminu Bello Masari this tuesday morning visited the world bank office in Abuja. Alhaji Aminu Bello Masari was received on arrival by the country Director of the bank, Mr Subham Chaudhuri at the office located at number 102 Yakubu Gowon Crescent, Abuja. The Governor was accompanied by the commissioners …
Read More »
THESHIELD Garkuwa