Home / Labarai / Buhari Ya Cire Ministan Noma Da Wutar Lantarki

Buhari Ya Cire Ministan Noma Da Wutar Lantarki

Mustapha Imrana Abdullahi

A kokarin Shugaba Muhammadu Buhari na ganin al’amura sun inganta a fadin tarayyar Najeriya ya sauke ministoci biyu na ma’aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman.

Bayanin hakan na kunshe na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin shugaban Najeriya, Femi Adesina ya fitar a wannan Larabar.

Sanarwar ta ce Ministan Muhalli, Mohammed Abubakar ne zai maye gurbin Ministan Noma, yayinda karamin Ministan ayyuka, Abubakar Aliyu zai maye gurbin Ministan Lantarki, fata dai Allah ya fitar da kasar cikin halin da ta shiga ya kuma taimakawa masu samun ci gaba a koda yaushe.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.