Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ya kara jaddada kudirin ta na ganin fannin tattalin arziki da rayuwar jama’a ya ci gaba da bunkasa. Gwamna Masari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi wajen bikin ranar Jihar Katsina a kasuwar duniya …
Read More »Za Mu Hukunta Duk Gidan Man Da Ba Su Da Kayan Kashe Gobara – Ganduje
Za Mu Hukunta Duk Gidan Man Da Ba Su Da Kayan Kashe Gobara – Ganduje Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa daga yanzu duk gidan man da ba su da kayan kashe Gobara za a hukunta su. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana …
Read More »Ga Yadda Farashin Amfanin Gona Yake A Kasuwar Giwa, Funtuwa Da Dandume Jihar Katsina
Ga Yadda Farashin Amfanin Gona Yake A Kasuwar Dandume Jihar Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda wata tawagar wakilan mu karkashin jagorancin M Imrana Abdullahi lokacin da suka ziyarci kasuwar domin bincikar yadda ake sayar da Buhunan amfanin Gona, kasancewar karamar hukumar Dandume na cikin sahun gaba a wajen sanarwa …
Read More »An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna
An Yi Wa Yan Dako Kyakkyawan Tsari A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Barista Muhammad Sani Suleiman, shi ne sakataren hukumar kula da kasuwanni ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa a kokarin Gwamnatin Jihar na ganin ta kare dukiyar jama’a yasa aka yi tsarin yi wa dukkan wani mai sana’ar yin …
Read More »Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa Na Kasa Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Yan Kasuwar Sakkwato
Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa Na Kasa Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Yan Kasuwar Sakkwato Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Katsinawa da Daurawa na kasa Alhaji Aliyu Daura ya kai ziyarar jajantawa yan kasuwar Sakkwato sakamakon matsalar Gobarar da ta tashi a kasuwar da ta haifar da asarar dukiya mai …
Read More »Mun Kirkiri Ganyen Shayi Domin Bunkasa Nijeriya – Umar Kwanar Mai shayi
Malam Umar Hashim Kwanar Mai shayi, masani ne a kan ilimin tsirai da yayan itatuwa kuma masani a kan cututtukan jikin dan Adam daban daban da ya yi bincike na tsawon sama da shekaru 35 inda ya gano cututtuka da kuma magungunansu ta hanyar yin amfani da yayan itatuwa da …
Read More »Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil
Gwamnati Ta Bude Wa Masu Sana’ar Mota Wata Kafa Su Shigo Da Motoci Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar masu sayar da motoci ta kasa reshen Jihar kaduna Alhaji Kwamared Ahmad Nabrazil ya yi kira ga Gwamnatin tarayyar Nijeriya da ta bude masu wata kafar da za ta ba …
Read More »Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil
Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana masu sana’ar sayar da motoci da cewa mutane ne masu bukatar tallafin Gwamnati a dukkan mataki. Shugaban kungiyar masu sayar da motoci ta kasa reshen Jihar Kaduna Alhaji Ahmad Nabrazil ne ya yi wannan …
Read More »Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Shaikh Ahmad Lemu Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda aka samu sanarwa daga Nuruddeen Lemu a madadin iyalan Shaikh Dokta Ahmad Lemu cewa Allah ya yi masa Rasuwa a safiyar yau a garin Minna na Jihar Neja a tarayyar Nijeriya. Kamar dai yadda sanarwar ta bayyana …
Read More »An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna
An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Mazauna rukunin gidaje na Ministerial Pilot da ke Milenium city cikin garin Kaduna sun fito kwansu da kwarkwata domin yin Zanga zangar cika masu kudin wutar da kamfanin raba wutar lantarki yake yi masu. Su dai wadannan mutane …
Read More »
THESHIELD Garkuwa