Gwamnatin Buhari Na Taimakawa Matasa – Dikko Radda Alhaji Dokta Dikko Umar Radda shugaban hukumar da ke kokarin kara inganta kanana da matsakaitan masana’antu na tarayyar Nijeriya ya bayyana dalilin da yasa hukumarsa suka shirya gagarumin bikin baje kolin kanana da matsakaitan masana’antu domin Sada su da kamfanoni, Bankin Manoma …
Read More »An Bude Baje Kolin Kanana Da Matsakaitan Masana’antu A Kaduna Da Akwa Ibom
An Bude Baje Kolin Kanana Da Matsakaitan Masana’antu A Kaduna Da Akwa Ibom Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar da ke kula da kanana da matsakaitan masana’antu a tarayyar Nijeriya Dokta Dikko Umar Radda ya kara jaddada kudirin Gwamnatin Nijeriya karkashin Muhammadu Buhari a kan taimakawa harkar bunkasa masana’antu a kasa …
Read More »Kamfanoni Sama Da 90 Sun Halarci Taron Baje Kolin SMEDAN A Kaduna
Kamfanoni Sama Da 90 Sun Halarci Taron Baje Kolin SMEDAN A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnati na ganin ta wayar da kawunan masu kanana da matsakaitan masana’antu a Jihar Kaduna a halin yanzu aka shiryawa yan kungiyoyi masu sana’o’i da kuma kamfanoni domin karin fadakarwa da kuma bayar …
Read More »Kiwon Kifi Zai Yi Maganin Talauci A Kasa – Ade Tunji Dr Fish
Mista Ade Tunji da ake yi wa lakabi da ( Likitan Kifi) wato masanin harkokin kiwon Kifi ya bayyana harkar kiwon kifi a matsayin lamari na yake talauci a kowane lokaci kuma a duk fadin duniya baki daya. Ade Tunji ya bayyana cewa Nijeriya za ta iya dogaro da batun …
Read More »Akwai Bukatar Gwamnati Ta Fadakar Da Mutane Game Da Haraji – Shehu Bello
Akwai Bukatar Gwamnati Ta Fadakar Da Mutane Game Da Haraji – Shehu Bello Imrana Abdullahi Shehu Bello, manaja Rigasa (A) kuma mai kula da karbar harajin bangaren motoci da ababen hawa masu zirga zirga a cikin karamar hukumar Igabi Jihar kaduna a tarayyar Nijeriya ya bayyana wa manema labarai irin …
Read More »An Karyata Zargin Da Ake Wa Kungiyar TOAN
An Karyata Zargin Da Ake Wa Kungiyar TOAN Imrana Abdullahi Shugabannin kungiyar masu Baburan haya masu kafa uku da ake kira “TOAN” reshen Jihar Kaduna sun Karyata zargin da ake yadawa cewa wai suna buga rasidin da suke Sayarwa yayan kungiyar a dukkan tashoshin da ake daukar fadinja. Sakataren kula …
Read More »Aikin Tsaftace Gari Gwamnatin Kaduna Ke Yi – Aliyu Tanimu Zariya
Aikin Tsaftace Gari Gwamnatin Kaduna Ke Yi – Aliyu Tanimu Zariya Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Direbobin Mota ta kasa (NURTW) reshen Jihar kaduna Alhaji Aliyu Tanimu Zariya ya bayyana abin da Gwamnatin Jihar Kaduna take yi na hana tashoshin kan hanya a matsayin tsaftace garuruwa da Jihar baki daya. …
Read More »Ana Karbar Harajin Da Ya Wuce Hankali A Abuja – Adamu Hassan
Ana Karbar Harajin Da Ya Wuce Hankali A Abuja – Adamu Hassan Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar yan kasuwa ta Arewacin Nijeriya Alhaji Adamu Hassan ya bayyana cewa ana matsawa yan kasuwa da karbar haraji duk wata a hannun kananan yan kasuwa. Adamu Hassan ya ce ana karbar kudin da …
Read More »KEDCO Shiyyar Kano Ta Yi Asarar Miliyan Dari 260 A Watanni Uku
Imrana Abdullahi Kamfanin da ke kula rarraba wutar lantarki domin Sayarwa ga jama’a KEDCO shiyyar Kano,katsina da Jigawa sun yi kira ga daukacin al’umma su tashi tsaye wajen kulawa da layukan wura Tate da dukkan kayan da ake amfani da su wajen rabawa mutane da kamfanoni wutar lantarki. Hukumar gudanarwar …
Read More »Za A Bude Babbar Kasuwar Kaduna Gobe Alhamis
Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a cikin hoton da ke cikin labarin nan za a iya tabbatar da cewa tuni aka kammala shirye shiryen sake bude babbar kasuwar kaduna da ake kira Abubalar Gumi da ke tsakiyar birnin Kaduna. Ita dai wannan kasuwa an rufe ta ne tsawon …
Read More »
THESHIELD Garkuwa