Matsalar Tsaro: Tambuwal, Masari, Matawalle sun nemi agajin tarayyar Turai Mustapha Imrana Abdullahi A kokarinsu na shawo kan matsalolin tsaro da ayyukan ‘yan ta’adda a yankin Arewa maso yamma, Gwamnonin jihohin da suka fi fama da wannan matsala, Sakkwato da Zamfara da kuma Katsina sun gana ranar Alhamis …
Read More »Zamu Tunkari Kalubalen Da Ke Gaban Mu Gab Da Gaba – Kwamared Ayuba
Zamu Tunkari Kalubalen Da Ke Gaban Mu Gab Da Gaba – Kwamared Ayuba Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Muhammad Suleiman, ya bayyana wa yan majalisar dokokin Jihar Kaduna cewa uwar kungiyar ta kasa ta ba su umarnin lallai su tunkari wannan bala’in da …
Read More »Gwamna Zulum Ya Kai Ziyara Ofishin Tarayyar Turai, Ya Bukaci Ayi Aiki Da Yan Kwangilar Nijeriya
Gwamna Zulum Ya Kai Ziyara Ofishin Tarayyar Turai, Ya Bukaci Ayi Aiki Da Yan Kwangilar Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum a yau ranar Alhamis ya kai ziyara ga sabuwar shugabar da ke jagorantar aikin kungiyar tarayyar Turai a Nijeriya, Misis Cecile Tassin- Pelzer. Zulum, a …
Read More »Kungiyar AYDA Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi
Kungiyar Matasan Ta Koka Da Matsalar Tsaron Yankin Ke Fama Da Shi Imrana Abdullahi Kungiyar ci gaban Matasan yankin arewacin Nijeriya Arewa Youth Development Association (AYDA) sun yi kira ga daukacin Gwamnonin arewacin kasar 19 da su hada kai da nufin magance matsalar tsaron da ke addabar yankin. Shugaban kungiyar …
Read More »An Yi Kira Ga El – Rufa’i Ya Gargadi Masu Kokarin Rushe Tashoshin Mota
An Yi Kira Ga El – Rufa’i Ya Gargadi Masu Kokarin Rushe Tashoshin Mota Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa NURTW reshen Jihar Kaduna Alhaji Aliyu Tanimu Zariya ya yi kira ga Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i da ya gargadi hukumar kula da gine gine …
Read More »Gazawar Masu Haya Da Babura Mai Kafa Uku Muke Kula Da Rasidi – Shehu Bello
Gazawar Masu Haya Da Babura Mai Kafa Uku Muke Kula Da Rasidi – Shehu Bello Mustapha Imrana Andullahi Shehu Bello, jami’i ne da ke kula da yadda ake tara kudin shiga a bangaren sayar da rasidin ababen hawa masu haya da Babur mai kafa uku da motocin Bus da ke …
Read More »Mata Na Jagorantar Zanga Zanga A Kankara
Mata Na Jagorantar Zanga Zanga A Kankara Mustapha Imrana Abdullahi A garin Kankara hedilwatar Karamar hukumar Kankara da ke cikin Jihar Katsina dimbin Daruruwan Mata sun fito domin jagorantar Zanga Zanga game da batun sace masu yaya da aka yi a wata makarantar sakandare da ke garin. Su dai matan …
Read More »An Kaddamar Da Sababbin Shugabannin Kungiyar Teloli Ta Kasa Reshen Kaduna
An Kaddamar Da Sababbin Kungiyar Teloli Ta Kasa Reshen Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar Teloli masu aikin suturar sa kowane dan Adam ke amfani da ita manya da yara har ma da Jarirai reshen Jihar Kaduna sun zabi Sababbin shugabannin da za su ja ragamar Kungiyar. A wajen babban taron …
Read More »An Kaddamar Da Shirin Yin Rajista Domin Bayar Da Tallafi
An Kaddamar Da Shirin Yin Rajista Domin Bayar Da Tallafi Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin yin rijista don bayar da tallafi ga direbobi a jihar Katsina don rage masu radadin da wahalar da cutar Korona ta haddasa. Karkashin hukumar kula da kanana da matsakaitan masana’antu ta …
Read More »Al’ummar Igbo Za Su Gyara Nijeriya – Barista Christ Nnoli
Imrana Abdullahi Barista christ Nnoli, shugaban kula da walwala da jin dadin al’ummar Igbo na Jihar Kaduna kuma mataimakin shugaban Igbo na Jihohin arewa 19 ya bayyana cewa idan an ba al’ummarsa jagorancin Nijeriya za su ciyar da kasar tare da al’ummarta gaba kamar yadda aka sansu da bunkasa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa