Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar marubuta da ke arewacin Najeriya ta Karrama Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammadu Bello matawallen da lambar Yabo sakamakon aikin tukuru wajen ciyar da kasa gaba. A wajen wani babban taron da kungiyar ta shirya a Kaduna da yayan ta suka samu halarta daga daukacin Jihohin arewacin …
Read More »Babu Yaki Tsakanin Al’ummar Atyap Da Fulani A Kudancin Kaduna
Babu Yaki Tsakanin Al’ummar Atyap Da Fulani A Kudancin Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kugabannin kungiyar al’ummar Atyap ta kasa karkashin jagorancin Samue Timbiwak Achie, sun bayyana wa duniya cewa ba suna cikin Yaki ba ne da mutanen al’ummar Fulani da ke yankin Kudancin Kaduna ko a ko’ina a fadin duniya. …
Read More »Kungiyar Kwadago, Yan Najeriya Sun Yaba Wa Ahmad Musa Dan Giwa
Mustapha Imrana Abdullahi Yayan kungiyar Kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna tare da daukacin yan Najeriya sun bayyana cikakkiyar gamsuwarsu da irin yadda shugaban Bankin bayar da lamunin gina wa, gyaran gidaje na kasa mazayyani Ahmad Musa Dan Giwa saboda ci gaban da ya kawo ma kasa. Shugabannin kungiyar kwadagon …
Read More »Gidauniyar Tunawa Da SIR AHMADU BELLO Za Ta Yi Taron Lacca Da Karrama Wasu Mutane
Mustapha Imrana Abdullahi Gidauniyar tunawa da marigayi Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato sun bayyana cewa za su yi taron lacca da Karrama wadansu mutane karo na 7 da ake yi shekara shekara. Manajan Daraktan gidauniyar Injiniya Abubakar Gambo Umar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyara cibiyar …
Read More »An Yaudare Mu Ne – wadansu Mata
An Yaudare Mu Ne – wadansu Mata Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu tarin mata da aka kwaso domin su kalubalanci gangamin yayan kungiyar kwadago ta kasa da take yi a Jihar Kaduna sun bayyanawa jami’an tsaro cewa yaudararsu aka yi da nufin za a yi taron siyasa ne, amma sai da …
Read More »Za Mu Fito Kamar Tururuwa A Gobe – Yan Kwadago
Za Mu Fito Kamar Tururuwa A Gobe – Yan Kwadago Mustapha Imrana Abdullahi Yayan kungiyar Kwadago ta kasa a tarayyar Nijeriya sun bayyana cewa duk da irin abin da ya faru na kai wa yayan kungiyar tare da shugabanninsu na kasa hari a garin Kaduna za su fito kamar …
Read More »Mutane Na Kara Nutsewa Cikin Wahala A Kaduna
Mutane Na Kara Nutsewa Cikin Wahala A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda wakilinmu ya zagaya cikin garin Kaduna, ya ganewa idanunsa tare da tambayar al’umma halin da suka shiga ciki sakamakon matsalar da yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da uwar kungiyar kwadago ta kasa ke gudanarwa a Jihar …
Read More »Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba
Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba Shugaban kungiyar kwadago ta kasa kwamared Ayuba Wabba ya shaidawa wasu yan jarida da suka kutsa cikin jerin Gwanon masu Zanga zangar da ake a Kaduna cewa ya na jiran duk wanda ke son ya kamashi kamar yadda Gwamnan Jihar Kaduna ya rubuta …
Read More »Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru
Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru Imrana Abdullahi Fasto Yohanna YD Biru, shugaban cibiyar kokarin samar da zaman lafiya da dai- daitawa tsakanin Juna ta kasa ya bayyana cewa lokaci ya yi da dukkan jama’a ba tare da nuna bambance bambance ba …
Read More »Kungiyar Matasan APC Za Su Kai Gwamnan Zamfara Kara Kotu
Kungiyar Matasan APC Za Su Kai Gwamnan Zamfara Kara Kotu Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan jam’iyyar APC ta kasa karkashin jagorancin Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi sun bayyana barazanar kai Gwamnan Jihar Zamfara kotun bunkasa kasashen Afrika in har ya kasa yi wa duniya bayani game da batun yin sulhu da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa