An Yi Kira Ga Gwamnati Ta Sauke Nauyin Da Ke Kanta Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Gan Allah Fulani Develipment Association Of Nigeria ( GAFDAN) Alhaji Sale Bayeri, Bauran Wase ya yi kira Gwamnatin tarayyar Nijeriya da daukacin Jihohi baki daya da su sauke nauyin da ke wuyansu game da …
Read More »Muna Kira Ga Gwamnati Ta Nemawa Sa’adiyya Idris Hakkinta
An Yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I da ta tabbatar da an hukunta wani Malamin addinin Kirista da ya dauki wata yarinya mai suna Sa’adiyya Idris, ya mayar da ita yarsa da kuma canza mata addini daga matsayinta na musulma zuwa Kirista. Wannan …
Read More »Wasu Mutane Na Kokarin Yi Wa Kungiyar Dillalai Zagon Kasa – Shafi’u Kwamanda
Wasu Mutane Na Kokarin Yi Wa Kungiyar Dillalai Zagon Kasa – Shafi’u Kwamanda Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hadaddiyar kungiyar Dillalan Gidaje, Filaye na Jihar Kaduna Shafi’u Salisu Abubakar da ake yi wa lakabi da Shafi’u Kwamanda, ya fito fili ya bayyana cewa bisa irin sahihan bayanan da suka samu a …
Read More »An Bayyana Rikicin Kudancin Kaduna Da Cewa Ya Haifar Da Talauci, Lalacewar Tattalin Arzikin Yankin
Imrana Abdullahi Yayan Kungiyar musulmi yan asalin Kudancin Kaduna karkashin kungiyar Muslim Youth Foundation Of Southern Kaduna ne suka bayyana hakan a karshen taron tattaunawar da suka gudanar a Kaduna. A cikin wata sanarwar da suka fitar bayan kammala taron tattaunawar a kan yankin Kudancin Kaduna, Kabiru Muhammad, wanda shi …
Read More »A Nijeriya :An Zabi Shetima Yarima Shugaban Kungiyoyin Fafutuka
Imrana Abdullahi GAMAYYAR kungiyoyin fafutukar kwato yancin bil’adama sun bayyana aniyarsu na maka Gwamnatin Nijeriya gaban kuliya a kan irin yadda ake ta ciyowa kasar bashi kuma ba a ganin inda ya shiga duk da haka ana ta kara rakito wani bashin. Gamayyar kungiyoyin 40 dai sun fitar da sanarwar …
Read More »El-Rufai Ya Yaba Da Zuwan Rundunar Tsaron Sojan Sama Ta Musamman Kudancin Kaduna
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya yabawa rundunar sojojin saman Nijeriya bisa yadda suka tura jami’ansu zuwa yankin Kudancin Kaduna domin tabbatar da tsaro. Su dai wadannan jami’an tsaron sojojin sama yazo ne jim kadan bayan da rundunar sojan kasa suka kai jami’ansu Kafanchan a ranar satin …
Read More »Kungiyar Gwamnonin Arewa Sun Yi Kira A Bincika Zargin Da Obadiah Mailafiya Ya Yi
Imrana Abdullahi Kungiyar Gwamnaonin arewacin tarayyar N8jeriya sun yi kira da a tabbatar da gudanar da bincike a game da irin zargin da Dokta Obadiah Mailafiya ya yi cewa wani daga cikin mambobinsu na cikin kwamandosjin kungiyar Boko Haram. Kungiyar acikin wata takardar da ta fitar mai dauke da sa …
Read More »An Rantsar Da Sabbin Shugabannin NUJ Na Rediyon Aminci Kano
A kokarin ganin an tafiyar da ayyukan manema labarai kamar yadda ya dace kungiyar yan jarida reshen Gidan rediyon Aminci da ke Kano sun zabi sababbin shugabanni karkashin jagorancin Kwamared Aliyu Sufyan. Kwamared Aliyu Sufyan wanda ya kasance edita ne kuma shugaban wani shirin siyasa da ake gabatarwa a …
Read More »Sanata Kabiru Gaya Ya Tallafawa Masu Tallar Aiyukansa A Kafafen Labarai
Imrana Abdullahi A kokarin da Sanata Kabiru Gaya daga Jihar Kano ke kokarin karfafa Gwiwar masu yada ayyukansa a kafar Sada zumunta na zamani aka tallafa masu da kudi domin su samu saukin yin hidimar Sallah. Ga dukkan wanda ya san Sanata Kabiru Gaya, ya san shi ne mutumin da …
Read More »Al’Ummar Atyap Sun Yaba Wa El- Rufa’i Bisa Taron Zaman Lafiya
Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar kabilar Atyap na kasa Furofesa Lucius I Bamaiyi ya yabawa Gwamnan Jihar Kaduna bisa yin taron tabbatar da zaman lafiya. Furofesa Lucius Bamaiyi ya bayyana hakan ne a wajen wani taron manema labarai da kungiyar ta yi a Kaduna, inda ya ce hakika sun ji dadin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa