Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Dokta Mubarak Labaran Liman, mukaddadhin shugaban kungiyar NASWDEN ne na kasa, ya yi kira ga daukacin yayan kungiyar da su ci gaba da yin hadin kai da kokari a tafiyar da kungiyar gaba tare da taimakon Juna. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa …
Read More »Gudauniyar A A Charity Ta Karrama Kwamishina Abubakar Garba Dutsinmari, Sardaunan Bagudo, Majaen Gwamdu
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon yin la’akari da kokarin taimakawa rayuwar al’umma da kuma jibintar harkokinsu yasa Gidauniyar taimakawa marayu, gajiyayyu,masu bukata ta musamman da kuma daukar nauyin yara dalibai yan makaranta, Gudauniyar A A Charity ta Karrama kwamishinan ma’aikatar kula da kananan hukumomi na Jihar Kebbi Honarabul Abubakar Garba …
Read More »Lokaci Yayi Da Za’a Kawo Karshen Musgunawa Fulani- Dakta Awwal
Daga Imrana Abdullahi Gamayyar Kungiyoyin Arewa 593 daga jihohi 19 na Arewacin Nijeriya ( AREWA CONSENSUS MOVEMENT) sun bayyana cewa lokaci ya yi da za’a kawo karshen matsalar musgunawa Fulani Makiyaya a fadin kasar nan. Shugaban Gamayyar Kungiyoyin na Kasa Dakta Awwal Abdullahi Aliyu, shine ya bayyana haka Jim kadan …
Read More »Duniya Ta Yi Koyi Da Ayyukan Gidauniyar A A Charity
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da gidauniyar taimakawa al’umma ta A A Charity keyi domin ganin al’amura sun ci gaba da habbaka ta yadda jama’a za su amfana yasa jagora baki daya wadda ta samar da gidauniyar tare da wata tawagarta suka kai ziyara gidan Gwamnatin jihar Kano a …
Read More »Gidauniyar Aminatou Abdoulkarim “A A Charity” Ta Karrama Kwamishinar Matan Sakkwato
Daga Imrana Abdullahi A sakamakon irin kokari da jajircewa wajen ganin rayuwar Mata da Yara da sauran al’umma yasa Gidauniyar taimakawa marayu, Gajiyayyu da sauran masu bukata ta musamman ta “A A Charity” ta Karrama kwamishinar ma’aikatar da ke kula da harkokin mata ta Jihar Sakkwato, Hajiya Hadiza Ahmed Shagari. …
Read More »Gidauniyar A A Charity Ta Karrama Boss Mustapha
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon kula da irin dimbin ayyukan taimakon al’umma da kungiyar taimakawa marayu, gajiyayyu da koyawa dimbin jama’a sana’o’i da Gidauniyar A A Charity ta lura tsohon Sakataren Gwamnatin tarayya a lokacin Gwamnatin Muhammadu Buhari Boss Mustapha keyi yasa kungiyar ta Karrama shi da lambar Yabo mai …
Read More »Kungiyar A A Charity Foundation Ta Karrama Gwamna Uba Sani
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon lura da irin Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ke aiwatar da ayyukan ci gaban rayuwar al’umma musamman ma Talakawan Jihar yasa Kungiyar A A Charity Foundation ta Karrama Gwamnan. An dai karrama Gwamnan ne a wajen babban taron kungiyar na kasa inda aka kaddamar da …
Read More »Ba Za Mu Aminta Da Ɗauke Babban Bankin Ƙasar Nan Zuwa Legas Ba -Matasan Arewa
Daga Imrana Abdullahi A farkon makon nan ne haɗaɗɗiyar Ƙungiyar matasan Arewa, wacce ta haɗa ƙungiyoyi 16 daga sassan jihohin Arewacin ƙasar nan suka gudanar da wani taron manema labarai a Kaduna domin su nuna rashin amincewar su da take-taken gwamnatin Tinubu na mayar da wasu muhimman sassan babban …
Read More »APC Ciki Da Waje Ta Yi Taron Taya Uba Sani Murnar Nasara A Kotu
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Musa Bawa FCNA, Kodinetan kungiyar APC ciki da waje ne a Jihar Kaduna, da suke yi fafutukar yada manufofin jam’iyyar da kuma tallar baki dayan yan takarar ta tun daga Sama har kasa. “Muna yin murnar nasarar da mai girma Sanata Uba Sani, hadimin Jihar Kaduna …
Read More »Kungiyar AYCF Ta Soki Batun Kokarin Mayar Da Birnin Tarayya Abuja Baya
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar tuntuba ta matasan arewacin Najeriya (AYCF), da ke kan gaba wajen kare muradun al’umma marasa galihu da kasa baki daya, ta bayyana da kakkausan lafazi inda ta yi Allah wadai da kokarin mayar da babban birnin tarayyar Najeriya koma baya, ta hanyar mayar da wadansu muhimman …
Read More »
THESHIELD Garkuwa