Home / Siyasa (page 27)

Siyasa

Wasu Jiga Jigan PDP Sun Yi Bitar Zaben 2019

Wasu Jiga Jigan PDP Sun Yi Bitar Zaben 2019 Imrana Abdullahi Wadansu Jiga Jigan jam’iyyar PDP da ta kwashe shekaru 16 ta na mulki a Nijeriya sun yi taron bitar zaben shekarar 2019 taron dai an yi shi ne karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan. Shi dai kwamitin …

Read More »

Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben APC A Bakori

Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben  Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Dakta Ibrahim Aminu Kurami ne wanda ya lashe zaben fidda Gwanin jam’iyyar APC domin zaben cike gurbin dan majalisar Jiha mai wakiltar karamar hukumar Bakori, …

Read More »

Ana Neman Yi Mana Dauki Dora – Yan Takarar PDP

 Imrana Abdullahi Gamayyar yan takarar kujerar shugabancin PDP tare da jama’arsu a Jihar kaduna sun koka game da abin da suka bayyana da cewa wadansu mutane a cikin jam’iyyar na neman yi masu wakaci ka tashi ta hanyar karfakarfar kafa masu shugaba. Gamayyar yan takarar sun shaidawa manema labarai a …

Read More »

Cutar Korona: An Rufe Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

 Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani dan majalisar dokokin Jihar Kaduna da aka yi dauke da cutar Korona a yanzu an rufe majalisar. Wannan lamarin dai ya biyo bayan irin yadda aka tabbatar da cewa daya daga cikin yan majalisar dokokin ya kamu da cutar ne. An dai bayyana rufe majalisar …

Read More »