DARAKTAN Tsangayar Kula da muhalli da makamashi ta Jami’ar Jihar Kaduna, Dokta Yahya Saleh Ibrahim Kayarda ya bayyana cewa a duk gwamnonin Najeriya, babu wanda ya kamata ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari, a zaben shugaban kasa mai zuwa na shekara ta 2023, kamar Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa