Home / Siyasa (page 28)

Siyasa

Bamu Da Rahoton Wani Ya Fita APC – Oshiomhole

Imrana Abdullahi Hedikwatar Jam’iyyar APC a tarayyar Nijeriya ta tabbatar da cewa ba su da wani rahoton wani ko gungun wadansu mutane sun fice daga cikin jam’iyyar APC a Jihar Edo. Bayanin hakan dai ya fito ne daga babban ofishin Jam’iyyar da ke garin Abuja inda suka ce su ba …

Read More »

Zan Kare Mutuncin Jama’a Da Tsarin PDP – Abubakar Tsoho

Mustapha Abdullahi Sabon zababben shugaban Jam’iyyar PDP na karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina Honarabul Abubakar Tsoho ya bayyana kudirinsa na kare mutuncin jama’a ta hanyar Nemo wa kowa yancinsa a koda yaushe a matsayin abin da zai Sanya a gaba lokacin shugabancin nasa. Abubakar Tsoho ya bayyana hakan ne …

Read More »

An Sanya Dokar Hana Fita Ta Kwana Uku A Bayelsa

Jami’an tsaron yan sanda a Jihar Bayelsa karkashin jagorancin Uche Anozia ta bayyana cewa sun sa dokar hana fitar ne sakamakon irin yadda tashin tashina ta barke a babban birnin Jihar na Yenagoa jim kadan bayan Dauye Diri na PDP ya karbi takardar lashe zabe daga hukumar zabe ta INEC. …

Read More »