Home / Labarai / Gwamna Inuwa Yahaya Na Gombe Ya  Nada, Farfesa, Wadansu Mutane

Gwamna Inuwa Yahaya Na Gombe Ya  Nada, Farfesa, Wadansu Mutane

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna

Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya ya sake nada sabbin mashawarta na musamman.

Wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun sakataren din – din -din na gidan gwamnatin Jihar Gombe, Balarabe Poloma, ta bayyana Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi a matsayin sakataren gwamnatin jihar (SSG), yayin da Ismaila Uba Misilli aka nada shi babban darakta a harkokin siyasa.

Haka kuma a cikin jerin sunayen akwai Dokta.Mu’azu Shehu wanda zai sa ido a kan Bincike da takardu a matsayin Darakta Janar

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.