Home / Labarai / Gwamna Uba Sani Ya Rage Kudin Makaranta A Makarantun Jihar

Gwamna Uba Sani Ya Rage Kudin Makaranta A Makarantun Jihar

Daga Imrana Abdullahi

A kokarin ganin an sama wa jama’a saukin gudanar da rayuwarsu da kuma tanajin ingantacciyar al’umma mai ilimi da za a yi alfahari da ita yasa Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya amince da rage kudin makaranta da dalibai suke biya a manyan makarantun Jihar.

Wannan na Cikin Wani Yunkurin Ƙarfafa wa dalibai Gwiwar neman karatu da kuma samun saukin tsadar rayuwa da jama’a ke ciki

 Hakan kuma Yana Cikin Alkawarin Yakin neman zaben Gwamna Uba Sani Na Tabbatar da Samun Ilimi Kamar yadda ya bayyana a Shirin Kaduna mai Dorewa.

• JAMI’AR JIHAR KADUNA
– Kudin Yanzu: N150,000
– Rage (%): 30%
– Sabon Kudi: N105,000

• NUHU BAMALLI POLYTECHNIC
– Kudin Yanzu: N100,000
– Rage (%): 50%
– Sabon Kudi: N50,000

• JAMIJIN ILMI, GIDAN WAYA
– Kudin Yanzu: N75,000
– Rage (%): 50%
– Sabon Kudi: N37,500

• Kwalejin KIMIYYA DA FASAHA TA SHEHU IDRIS, MAKARFI.
Karatun HND
– Kudin Yanzu: N100,000
– Rage (%): 30%
-Sabon Kudi: N70,000

Darussan ND
– Kudin Yanzu: N75,000
– Rage (%): 30%
– Sabon Kudi: N52,000

• Kwalejin jinya ta JIHAR KADUNA
– Kudin Yanzu: N100,000
– Rage (%): 30%
– Sabon Kudi: N70,000

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.