Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake nanata cewa gwamnatinsa ba za ta taɓa shiga tattaunawa ko yin sulhu da ‘yan bindiga da sauran masu aikata laifuka ba, yana mai jaddada cewa za ta ci gaba da ɗaukar duk matakan da suka dace domin murƙushe matsalar rashin tsaro a …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Shirya Tallafa Wa Mata Da Masu Ƙaramin Ƙarfi Fiye Da Miliyan Ɗaya
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana shirinta na tallafa wa mata, ’yan mata, masu nakasa da sauran marasa galihu sama da miliyan daya a faɗin jihar, a wani mataki da ta ce zai ƙarfafa rayuwar al’umma tare da bunƙasa tattalin arziki. An bayyana hakan ne a yayin wani taron kwana …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Yi Wa Mutane 6,842 Magani Kyauta A Kashi 17 Na Shirin Tallafin Lafiya
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa, ta gudanar da aikin kula da marasa lafiya 6,842 ta hanyar babban shirin tallafin lafiya kyauta da aka tanada domin yi wa al’umma tiyata da sauran kulawar lafiya ba tare da biyan kuɗi ba. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »APC Ta Ƙasa Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara
Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin sake tsayawa takarar gwamna a zaɓen shekarar 2027. Kwamitin tantance ’yan takarar na jam’iyyar mai mulki ƙarƙashin jagorancin Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ne ya tantance gwamnan a Abuja ranar Juma’a. Tun a …
Read More »APC A Zamfara Ta Ayyana Cikakken Goyon Bayanta Ga Tinubu Da Dauda Lawal A Zaɓen 2027
Jiga-jigan jam’iyyar APC a Jihar Zamfara sun bayyana cikakken goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Dauda Lawal a babban zaɓen shekarar 2027. An bayyana wannan matsaya ne a wani babban taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da aka gudanar a …
Read More »Gwamna Lawal Ya Amince Da Shirin Gaggawa Don Ceto Ilimi A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shiri na musamman na kwanaki 120 domin magance manyan matsalolin da ke addabar tsarin ilimi a jihar. Gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa ta Jihar 65 a Gidan Gwamnati da ke Gusau a ranar Litinin, inda aka tattauna muhimman batutuwa …
Read More »Zamfara Ta Cika Maƙil Yayin Da Mataimakin Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni 10 Suka Tarbi Gwamna Lawal Zuwa APC
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci gwamnonin jihohi goma tare da shugabannin jam’iyya wajen tarbar Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zuwa jam’iyyar APC. An gudanar da wannan gagarumin taro ne a ranar Talata a filin kasuwanci na Trade Fair da ke Gusau, inda dubban magoya baya, ’yan Majalisar …
Read More »MINISTER MATAWALLE TO VISIT ZAMFARA
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC wishes to happily announce the visit of its leader, former governor and Minister of State for Defence, Dr Bello Mohammed Matawalle from Thursday, 13/11/2025. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara …
Read More »ZAMFARA APC CONGRATULATES BARR. AMINU JUNAIDU AS NEW CHAIRMAN/CEO INVESTMENT AND SECURITIES TRIBUNAL
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC heartily congratulates one of its own, Barr. Aminu Junaidu Kaura on his new appointment as the Chairman/CEO of the nation’s Investments and Securities Tribunal. In the statement by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State made available to news …
Read More »
THESHIELD Garkuwa