Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake nanata cewa gwamnatinsa ba za ta taɓa shiga tattaunawa ko yin sulhu da ‘yan bindiga da sauran masu aikata laifuka ba, yana mai jaddada cewa za ta ci gaba da ɗaukar duk matakan da suka dace domin murƙushe matsalar rashin tsaro a …
Read More »Gwamna Dauda Ya Kaddamar Da Aikin Gina Hanya Mai Tsawon Kilomita 11.65 A Kananan Hukumomin Bungudu Da Kauran Namoda
A wani gagarumin aikin sabunta birane, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa ayyukan gina tituna da ke gudana a faɗin jihar shaida ce ta yadda gwamnatinsa ke aiki tuƙuru wajen inganta harkar sufuri ta hanyar haɗa birane da ƙauyuka da ingantattun hanyoyi. A ranar Laraba ne gwamnan ya …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI TIR DA HARIN DA AKA KAI BUNGUDU
DAGA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan jihar Zamfara,Dokta Dauda Lawal, a ranar Litinin, ya kai ziyara Bungudu inda ya yi tir da kakkausar murya kan harin da ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Bungudu. A daren jiya ne ‘yan bindiga suka kai hari a karamar hukumar Bungudu, wanda ya yi sanadin …
Read More »Over 1000 YARI, MARAFA, SUPPORTERS DUMPED APC FOR MATAWALLE AND PDP
Over 1000 supporters of Abdulaziz Yari and Senator Kabiru Marafa from Bungudu Local Government have defected to the Peoples Democratic Party PDP from the opposition APC . In a statement Signes by YUSUF IDRIS GUSAU Director General, Media, Public Enlightenment and Communications,to the Governor and made available …
Read More »
THESHIELD Garkuwa