Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin gina sabuwar hanya mai tsawon kilomita 95 a Ƙaramar Hukumar Tsafe, yana mai cewa aikin zai inganta zirga-zirgar kayayyaki da ayyuka tare da ƙarfafa ayyukan jami’an tsaro a yankin. Gwamna Lawal ya ƙaddamar da aikin ne a ranar Lahadi, inda …
Read More »SHEKARU UKU DA RABI A MULKI: Yadda Gwamna Dauda Lawal Ke Sake Gina Zamfara
Daga Mahdi Musa Muhammad Lokacin da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin Jihar Zamfara a shekarar 2023, ya tarar da jihar cikin wani mawuyacin hali, inda ci gaba ya tsaya cak, al’amuran rayuwa suka yi ƙamari, sannan jihar ke fafutukar fita daga wani yanayi mai kama …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka Yayin Da Zamfara Ke Cika Shekaru 30
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto Zamfara da gwamnatin sa ta ƙaddamar yana kawo sauyi a fannoni daban-daban masu muhimmanci a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin da aka fara jerin bukukuwa da ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan raya ƙasa domin bikin cikar …
Read More »ZAMFARA: Filin Jirgin Saman Gusau Ya Tsallake Dukkan Gwaje-gwajen ICAO Gabanin Fara Aiki
Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau (GIA) da ke Jihar Zamfara ya samu nasarar kammala dukkan gwaje-gwaje da binciken tabbatar da inganci da Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Duniya (ICAO) ta gudanar, kwanaki kaɗan gabanin fara zirga-zirgar jiragen kasuwanci a watan gobe. Wannan ci …
Read More »Ba zai yiwu ka goyi bayan APC da wasu jam’iyyu a lokaci guda ba — Dauda Lawal ga Wike
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙalubalanci Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan ya fito fili ya bayyana matsayin sa na siyasa dangane da alaƙar sa da haɗakar RAINBOW, gabanin babban zaɓen 2027. Wike, wanda mamba ne a Jam’iyyar PDP, yana cikin ’yan siyasar da ke da …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Zai Halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya A New York
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin duniya, abokan hulɗa da ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa domin jawo zuba jari zuwa Jihar Zamfara. Zaman Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 na da taken, “Maido da Amincewa, Gudanar …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya raba sabbin motocin aiki ga manyan makarantun gaba da sakandare da wasu hukumomin ilimi na jihar, a wani mataki da ya ce zai ƙara inganta ayyuka da tafiyar da harkokin ilimi. An gudanar da rabon motocin ne ranar Juma’a a Gidan Gwamnatin Jihar …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Karɓi Lambar Yabo Ta Gwarzon Gwamna A Bikin Cikar Jaridar DAILY TIMES Shekara 100
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya karɓi lambar yabo ta Gwarzon Gwamna na Yankin Arewa maso Yamma da jaridar DAILY TIMES ta ba shi, a yayin bikin cika shekaru 100 da kafuwar jaridar da aka gudanar a Abuja. Gwamnan ya karɓi lambar yabon ne a yau, Alhamis, a wajen …
Read More »Gwamna Lawal Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Shugabannin Kamfanoni Kan Zuba Jari A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya DAUDA Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 (CEO Forum), inda aka mai da hankali kan yadda za a haɗa jari da damar kasuwanci tare da daidaita manufofin kasuwanci domin bunƙasa zuba jari da ci gaban tattalin arziki mai amfani ga kowa a Jihar Zamfara. Gwamnan …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Jimamin Rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai martaban ya rasu ne a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya da ke Gusau, babban birnin Jihar Zamfara. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »
THESHIELD Garkuwa