Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, murnar zagayowar ranar haihuwarsa a yau, 2 ga Satumba. Shugaban Ƙasar ya taya Gwamna Lawal murnar wannan rana, yana bayyana shi a matsayin gwamnan da ya sake farfaɗo da jihar Zamfara tare da kawo sauye-sauye masu …
Read More »Gwamna Dauda Lawal A Shekaru 61: Shugaban Da Ke Gudanar Da Mulki Bisa Tsari Da Kyakkyawar Manufa
Daga Sulaiman Bala Idris Da a ce an tambaye ni, shin Dauda Lawal ɗin da na sani shekaru biyar da suka gabata shi ne wannan Dauda Lawal na yau? Babu shakka, da babban harafi zan ce: A’A. Lokacin da Dauda Lawal ya cika shekaru 55 a shekarar 2020, na rubuta …
Read More »2027: Gwamna Dauda Lawal Ya Jinjina Wa Naɗin Sanata Yari A Matsayin Darakta-Janar Na Kamfen Ɗin Tinubu
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya taya Sanata Abdul’aziz Yari Abubakar murnar naɗa shi a matsayin Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu/Shettima na 2027, yana mai cewa wannan naɗi ya dace da ƙwarewarsa wajen jagoranci da tsara harkokin siyasa. Jam’iyyar APC ta sanar da kafa Kwamitin Yaƙin Neman …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Samu Lambar Yabo Ta Jaridar BLUEPRINT Kan Kula Da Dukiyar Al’umma Da Gaskiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta jaridar Blueprint ta 2026 kan Ingantaccen Gudanar da Dukiyar Al’umma da Gaskiya, saboda yadda aka yaba da salon tafiyar da albarkatun gwamnati da kuma ƙoƙarinsa na tabbatar da gaskiya da riƙon amana a mulkin jihar. Gwamnan ya karɓi kyautar …
Read More »Gwamna Lawal Ya Sanya Hannu Kan Dokokin Gyaran Ilimi, Ya Ƙaddamar da Raba Sabon Tsarin Manhajar Karatu Ga Makarantun Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya hannu kan wasu Dokokin Zartarwa da za su kafa sabon tsarin gudanar da harkokin ilimi a jihar, tare da ƙaddamar da rabon Manhajar Karatu ta Ƙasa ga makarantun gwamnati. Gwamnan ya ƙaddamar da shirin ne a ranar Talata yayin wata ganawa da …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Buhunan Takin Zamani 72,000 Da Kayan Noma Kyauta Ga Manoman Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da rabon buhunan taki 72,000 kyauta tare da magungunan kashe ciyawa da sauran kayan aikin noma ga manoma a faɗin jihar, a wani mataki da gwamnatin jihar ta ce na ƙara bunƙasa harkar noma da tabbatar da wadatar abinci. An …
Read More »Gwamna Lawal Ya Yi Alƙawarin Bayar Da Ƙarin Tallafi Ga Jami’an Tsaro A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake tabbatar da aniyar gwamnatinsa na ci gaba da bai wa jami’an tsaro cikakken goyon baya domin ƙarfafa yaƙi da matsalolin tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da ya jagoranci taron mako-mako na Majalisar Tsaro ta …
Read More »Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Cibiyar Horar Da Masana Motoci A Gusau, Ta Horar Da Matasa 100 Kan Fasahar Sarrafa Na’urori
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta ƙaddamar da sabuwar Cibiyar Ƙira da Bunƙasa Masana’antar Motoci ta Ƙasa a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, tare da horar da matasa 100 kan fasahar sarrafa na’urori ta zamani, domin ba su ƙwarewar gyaran babura da adaidaita sahu masu amfani da man fetur da kuma …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Shirya Tallafa Wa Mata Da Masu Ƙaramin Ƙarfi Fiye Da Miliyan Ɗaya
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana shirinta na tallafa wa mata, ’yan mata, masu nakasa da sauran marasa galihu sama da miliyan daya a faɗin jihar, a wani mataki da ta ce zai ƙarfafa rayuwar al’umma tare da bunƙasa tattalin arziki. An bayyana hakan ne a yayin wani taron kwana …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Zama Ɗan Takarar APC A Zamfara, Ya Yi Alƙawarin Ƙara Ayyukan Ci Gaba
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alƙawarin ci gaba da ƙara ayyukan raya ƙasa domin inganta rayuwar al’ummar jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya zama ɗan takarar jam’iyyar APC domin zaɓen gwamnan jihar Zamfara na shekarar 2027. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »
THESHIELD Garkuwa