Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal zai karbi baƙuncin ɗaukacin gwamnonin jihohin da jam’iyyar PDP ke mulki, inda za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi jam’iyyar da ƙasa baki ɗaya a Gusau, babban birnin jjhar. Yau Juma’a ne ake sa ran isar gwamnonin a Gusau don shirin …
Read More »Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba yin sulhu da su ba. Gwamnan ya faɗa wa mutanen Zamfara cewa gwamnatinsa ba za ta taba yin sulhu …
Read More »Gwamna Lawal Ya Jaddada Aniyar Inganta Kiwon Lafiya A Jihar Zamfara, Ya Ƙaddamar Da Babban Asibitin Gusau Da Aka Gyara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirinsa na sake farfaɗo da tsarin kiwon lafiya a Jihar Zamfara, tare da cika alƙawarin gwamnatinsa na samar da nagartacce kuma ingantaccen kiwon lafiya ga al’umma. Gwamnan ya ƙaddamar da Babban Asibitin Gusau da aka gyara ciki-da-bai a ranar Juma’a. A wata …
Read More »Yakamata Matawalle Da Gwamna Dauda Lawal Su Hada Kansu – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga tsohon Gwamnan Jihar Zamfara ministan kasa a ma’aikatar tsaro Muhammad Bello Matawalle da kuma Gwamna mai ci a yanzu Dokta Dauda Lawal da su kara hada kansu ta yadda za su yi wa Jihar Zamfara aikin raya kasa domin jama’a su amfana. Alhaji …
Read More »Na Karɓi Mulki Lokacin Da Jihar Zamfara Ke Fama Da Matsaloli Ta Kowace Fuska– Gwamna Lawal
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya bayyana cewa, lokacin da ya karɓi mulki daga tsohon gwamna Bello Matawalle, jihar Zamfara tana cikin matsaloli ta kowace fuska. Ya bayyana cewa rashin tsaro ya yi katutu, tsarin ilimi ya rushe, ɓangaren kiwon lafiya mara kyau, da kuma ɗumbin basussuka da aka biyo …
Read More »ƘUNGIYAR KASUWANCI TA NIJERIYA DA AMURKA TA KARRAMA GWAMNA LAWAL BISA AYYUKAN INGANTA RAYUWAR AL’UMMA A ZAMFARA
Ƙungiyar Kasuwanci ta Nijeriya da Amurka (NACC) ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal da babbar lambar yabo ta jagoranci da hidimar al’umma. A ranar Asabar ne ƙungiyar ta yi bikin cika shekaru 65 da kafuwa, tare da ƙaddamar da shugabanta na 20, tare …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR RASUWAR ƊAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR, HON. AMINU K/DAJI
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nuna kaɗuwar sa bisa rashin da aka yi na ɗan Majalisar Dokokin jihar, Hon. Aminu Ibrahim Kasuwar Daji, ɗan Majalisa mai wakiltar mazaɓar Ƙauran Namoda ta Kudu. Iyalai sun bayyana cewa Hon. Aminu Kasuwar Daji ya …
Read More »GWAMNA LAWAL YA BA DA TABBACIN KARIYA DA TSARO GA ‘YAN YI WA ƘASA HIDIMA (NYSC) A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi wa masu hidimta wa ƙasa (NYSC) alƙawarin cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen tabbatar da tsaron lafiyarsu, tare da ba su kariya a duk faɗin jihar. Gwamnan ya ƙaddamar da bikin buɗe rukunin Batch ‘C,’ Stream 2 na ‘yan yi wa ƙasa hidima …
Read More »GWAMNA LAWAL YA RATTABA HANNU KAN KASAFIN KUƊIN NAIRA BILIYAN 546 NA SHEKARAR 2025, YA SAKE ƊAUKAR ALƘAWARIN CETO JIHAR ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rattaba hannu kan ƙudirin kasafin kuɗin shekarar 2025 na Naira 546,014,575,000.00. Kasafin kuɗin 2025 mai taken; “Kasafin Ceto 2.0”, kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara ya gabatar wa gwamnan a ranar Alhamis a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau. A yayin rattaba hannu kan …
Read More »Gwamna Dauda Na Zamfara Ya Jaddada Kudirinsa Na Bayar Da Tallafi Ga Jami’ar Tarayya Ta Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na bayar da duk wani tallafin da ya dace ga Jami’ar Tarayya ta Gusau. Shugaban Hukumar gudanarwar Jami’ar ta Tarayya da ke Gusau, Rt. Hon. Injiniya Aminu Sani Isa ne ya jagoranci Majalisar Gudanarwar jami’ar a wata ziyarar ban-girma da suka …
Read More »
THESHIELD Garkuwa