Home / Tag Archives: Yari

Tag Archives: Yari

Ba Za Mu Zabi Tinubu Ba – Inji Dokta Suleiman Shinkafi

Daga Wakilin mu A Arewacin Najeriya Wani fitaccen Dan siyasa daga arewacin Najeriya kuma dan asalin jihar Zamfara jihar da darakta janar na Kamfe din Bola Ahmed Tunubu, Sanata Abdul’aziz Abubakar Yari ya fito ya shaidawa duniya cewa sai ya kawo babban tarnaki da dimbin matsala ga yakin neman zaben …

Read More »

An Nada Abdul’aziz Yari Daraktan Kamfe Na Tinuna

Daga Imran a Abdullahi Bayanan Da muke samu daga Abuja babban birnin tarayyar Najeriya na cewa an nada Samata Abdul’aziz Abubakar Yari a matsayin babban Daraktan Janar na shugaba Bola Ahmed  Tinubu domin tunkarar zaben shekarar 2027 mai zuwa. An kuma ruwaito cewa an bayyana sunan Sanata Adam Oshiomhole a …

Read More »

Abdul’aziz Yari Zai Sake Shimfida Kafet A Masallacin Sultan Bello

  …..Ayi koyi Da Sanata Abdul’aziz Yari Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na ci gaba da taimakawa addinin Musulunci tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Abdul’aziz Yari, Shatiman Zamfara kuma Marafan Sakkwato ya bayyana wa shugabannin masallacin Sultan Bello da ke Kaduna cewa zai sake shimfidar masallacin ta Kafet baki daya. …

Read More »

Kungiyoyi 593 Na Fatan Bola Tinubu Ya Goyi Bayan Abdul’Aziz Yari

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Hadaddiyar kungiyar al’ummar arewacin Najeriya mai mambobi dari 593 karkashin jagorancin shugaban kungiyar Northern Consensus Movement ( NCM) kwamared Awwal Abdullahi Aliyu na kira ga Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da ya goyi bayan takarar Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari da ke neman zama shugaban majalisar …

Read More »