A yau ne za a fara jigilar jirgin saman kasuwanci na farko tsakanin Abuja da Gusau yayin da Zamfara ke bikin cika shekaru 30 da kafuwarta. Jirgin farko na kasuwanci zai tashi ne daga Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja zuwa Filin Jirgin …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Ƙara Albashin Ma’aikatan Lafiya Da Kashi 95
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da ƙarin kashi 95 cikin 100 na albashin ma’aikatan lafiya a faɗin jihar, inda sabon tsarin biyan kuɗin ya fara aiki daga ranar 7 ga Satumba, 2026. Gwamnatin jihar ta ce, sabon tsarin albashin ya yi daidai da tsarin albashin ma’aikatan lafiya da Gwamnatin …
Read More »NURTW Ta Goyi Bayan Gwamna Lawal A Wa’adi Na Biyu Saboda Inganta Ababen More Rayuwa A Zamfara
Ƙungiyar Direbobi ta Ƙasa (NURTW) ta karrama Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, bisa yadda take ganin ya taka muhimmiyar rawa wajen inganta harkokin sufuri da samar da ababen more rayuwa a jihar. Ƙungiyar ta ba Gwamna Lawal lambar yabo ta Ƙwarewa da Nagarta, wato Award of Excellence, a wani …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Tantance Makarantu Masu Zaman Kansu 242, Ta Kwato Bashin Harajin Naira Miliyan 23
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce ta amince da makarantun masu zaman kansu 123 bayan sun cika mafi ƙarancin ƙa’idojin koyarwa da ilmantar da yara da aka gindaya a jihar. Gwamnatin jihar ta ce, ta gano makarantu masu zaman kansu 508 da ke aiki a faɗin jihar, inda aka tantance …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Jimamin Rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai martaban ya rasu ne a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya da ke Gusau, babban birnin Jihar Zamfara. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »Tawagar Gwamnatin Zamfara Ta Kai Wa Sanata Yari Ziyarar Taya Murna Kan Sabon Muƙaminsa
Wata babbar tawagar Gwamnatin Jihar Zamfara, ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Gwamnan jihar, Hon. Mani Malam Mummuni, ta kai ziyarar taya murna ga tsohon Gwamnan jihar kuma Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Sanata Abdulaziz Abubakar Yari, bisa naɗa shi Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC. …
Read More »RA’AYI: Yunƙurin Farfaɗo Da Masana’antar Yadi Da Sarrafa Auduga Ta Zamfara, Gwamna Lawal Ya Cancani Yabo
Fassarar Mahdi Musa Muhammad A da, Jihar Zamfara na daga cikin jihohin da suka yi fice wajen noman auduga a Nijeriya. Wannan ya sa aka kafa masana’antun sarrafa auduga da na yadi da dama, har ta zama ɗaya daga cikin cibiyoyin sarrafa auduga mafi girma a …
Read More »Dole ’Yan Bindiga Su Miƙa Wuya, Ba Sulhu Tsakanin Mu Da Su— Gwamna Dauda A Taron Tsaron ’Yan Sanda A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa ’yan bindigar da suka ƙi zaman lafiya tare da ci gaba da barazana ga rayukan jama’a, musamman a jihar Zamfara dole ne su fuskanci hukunci bisa tanadin doka, babu maganar sulhu da su. Gwamnatin Jihar Zamfara ta karɓi baƙuncin wani taron …
Read More »Gwamnan Zamfara Na Cikin Tawagar Da Za Ta Wakilci Nijeriya A Taron Zuba Jari Na Kanada-Afirka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, tare da wasu gwamnoni da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa za su wakilci Nijeriya a taron ƙoli na Kanada-Afirka kan hanyoyin zamani na tattalin arziki da za a gudanar a Toronto. Taron zuba jari na farko na irin sa zai gudana ne daga ranar …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Samu Lambar Yabon Jagoranci Ta ZIK Pan-African A Ghana
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar lambar yabo ta ZIK International Peace and Leadership Award a ƙasar Ghana, bisa la’akari da nasarorin da gwamnatinsa ta samu cikin shekaru uku da suka gabata. An gudanar da bikin bayar da lambar yabon karo na bakwai na ZIK International Peace …
Read More »
THESHIELD Garkuwa