An gano cewa zargin da ake yaɗawa cewa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi afuwa tare da sakin ‘yan bindiga da aka yanke wa hukunci ba shi da tushe kwata-kwata, bayan cikakken bincike da jaridar PremiumTimes ta gudanar kan batun da ya tayar da ƙura a kafafen yaɗa …
Read More »Jihar Zamfara Na Da Rinjaye A Fannin Noma, Inji Gwamna Lawal A Taron AIF Na Morocco
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada wa duniya cewa Jihar Zamfara na da babbar damar bunƙasa harkokin noma, yana mai cewa noma ne ginshiƙin ci gaban tattalin arzikin jihar da Arewa maso Yamma gaba ɗaya. Gwamna Lawal ya yi wannan bayani ne yayin da ya halarci Babban …
Read More »ZAMFARA APC MOURNS UMAR SARKIN FADA MORIKI’s DEATH.
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN It is with a heavy heart that the Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC under the Chairmanship of Hon. Tukur Umar Danfulani announces the gruesome killing of Hon Umar S/Fada Moriki who was killed in the early hours of today, Saturday (15/11/2025) …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci gaba da tallafa wa Rundunar ’Yan Sanda domin inganta ayyukansu a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Sakataren Zartarwa na Hukumar Tallafa wa Harkokin ‘Yan Sanda ta Ƙasa (NPTF), …
Read More »Karramawar LEADERSHIP Gare Ni, Zaburantarwa Ce Ga Ci Gaba Da Kyawawan Manufofin Mu -Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa samun lambar yabo ta “Gwamna Mafi Nagarta Na Shekara” daga jaridar LEADERSHIP babban ƙarfafawa ce gare shi domin ci gaba da gudanar da ayyuka masu tasiri ga al’ummar jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da ya karɓi takardar sanarwar kyautar …
Read More »Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a matsayin sabon babi na farfaɗowa da ci gaban Zamfara. A cikin wata sanarwa da ya …
Read More »Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT
Daga Imrana Abdullahi Jihar Zamfara ta samu babban ci gaba a fannin gudanar da harkokin kuɗi, inda rahoton BudgIT ya nuna cewa jihar ta haura daga matsayi na 36 a 2023 zuwa matsayi na 17 a 2025, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal. Wannan sabon rahoto na 2025 State of …
Read More »Siyasar Jihar Zamfara Ta Lalace – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bashir Nafaru tsohon Dan takarar majalisar Talatar Mafara da Anka ya bayyana abin da Ake yi a Jihar Zamfara a matsayin abin ban haushi da ban takaici domin mu muna fatar a tsaya ayi wa kowa adalci a dubi cancanta don ya yi takarar Wanda ya …
Read More »Muna Sauya Zamfara Zuwa Jihar Fasahar Zamani, In ji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na gina jihar da ke tafiya bisa tsarin zamani mai dogaro da fasahar zamani. A ranar Talata, gwamnan ya buɗe shirin horas da kwamfuta ga kwamishinoni da manyan masu ba da shawara na musamman, a fadar gwamnati da ke Gusau. …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Kammala Zagaye Na Goma Na Aikin Jinya Kyauta, An Kula Da Marasa Lafiya 3,447
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta kammala zagaye na goma na shirinta na musamman na aikin jinya kyauta, inda aka kula da marasa lafiya 3,447 daga sassa daban-daban na jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamna, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya ce shirin wanda …
Read More »
THESHIELD Garkuwa